2024-08-14 16:21
Ga “Garba mijin na’ima daya gana mata azaba, gakuma “ Ustaz muhsin daya aureta bayan rabuwar su da garba
Shin idan mutum ya rabu da mace wani ya aura kuma kaso ka dawo da ita taqi ta auri wani zaka iya gaisawa da dariya da wanda ya aure din kamar haka???
“MANYAN MATA”
Produced by @abdulamart_mai_kwashewa
Directed by @aleegumzak
#manyanmata3