2024-07-26 13:11
UBANGIJI muna rokon ka, Ka sanya zuciyarmu ta kasance tare da kai a kowane lokaci.
Idan mun Jarabtu da yin zunubi, Allah KA sa mu tuna cewa Kana kallo, kuma Mala’iku suna rubuta abubuwan da muke aikatawa.
Ya Rabbu Ka ba mu ƙarfin iya kamewa.
Ka sanya muji wahala wajan aikata duk ayyukan da zasu jawo mana fushin ka! Amin. Ya Hayyu Ya Qayyum
Juma@tMubrk #sisters & #brothers
#falaluadorayi