INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI’UN
Allah yai maka rahma Sulaiman ALAKA
Sulaiman na daya daga cikin Sabbin Jarumai da Kannywood ta gabatar a shekarar 2004/2005 a cikin shirin “ALAKA”
Kuma shine Mahaifin Yarinyar da ta ke fitowa a matsayin BINTALO a shirin “DADIN KOWA” na Arewa24
Allah Yai masa gafara ya bawa iyaye da iyalai da Yan uwa hakurin rashinsa. Idan mutuwar tazo Allah kasa mu cika da imani. Amin.