INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI’UN
Allah yaiwa Mahaifin Abokinmu Ghali Albasha rasuwa
@albasha_design_creation albasha_grafix_
Za’a Janaiza a nan Kundila Maiduguri road
Allah Yai masa gafara ya bawa iyalai da Yan uwa hakurin rashinsa. Idan mutuwar tazo Allah kasa mu cika da imani. Amin.