2024-09-10 11:00
MAIDUGURI
An tabbatar da cewa ba’a taba samun ambaliyar ruwa a Maiduguri irin wannan ba, abin yayi muni sosai matuka
Duk dabbobin da suke gidan zoo na Maiduguri ruwa ya tafi dasu, har kadoji da mijizai sun bi ruwa, akwai zakuna da damisa da kuraye duk sun tsere
Yaa Ubangiji Ka kare mutanen Maiduguri, Ka yaye musu wannan bala'i