2024-09-26 06:32
Ar rijalu dangin annabawa, iyayen tausayin duk duniya barka da safiya. Yadda kuka dauki niyyar fita neman na kanku, Allah ya albarkace Ku, Yasa ma neman ku albarka, ya kare gabanku da bayanku. Drink lots of water, keep your BP low,
Be good and stay out of trouble.
Ok bye
#Maryamah