2025-01-01 08:38
Duk Mahaifiyar da tana sane cikin hankalinta ta bar Yarta taje Countdown jiya da dare kuma tana sane ana farawa 12:00 kuma mostly sai assuba ko tsakar dare ake gama toh ta sani she has failed as mother Islamically, same applies to the father...
Call me names, or whatever you want i would stand by what I said, kuma duk Namiji da yaga wadda zai Aure taje countdown to kada ya Aure ta saboda yar duniya zai Aure yar bariki kuma bazata iya ba Yayan sa tarbiya ba saboda itama bata samu ba.