2025-01-22 19:55
A gaskiya hankalina ya fara tashi da mutanenmu. Saboda wannan iftila'i ya sha faruwa kuma kullun mutuwa ake amma mutane basu daina ba, wannan na nuni da cewa idan lokacin zaɓe ya zo, sai abin da muka gani. Matuƙar za a yi amfani da ƙudi to za a kwashi zuga.
Wanda bai ji tsoron mutuwa ba, balanta jefa ƙuria a biya shi!